2 Sarakuna 21:24 - Littafi Mai Tsarki24 Amma mutanen ƙasar suka kashe waɗannan da suka yi wa sarki Amon maƙarƙashiyar. Sai suka naɗa Yosiya ɗan sarki, ya gāji tsohonsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Sai mutanen ƙasar suka kashe duk waɗanda suka ƙulla wa Sarki Amon maƙarƙashiya, sa’an nan suka naɗa ɗansa sarki a maimakonsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |