20 Ya aikata mugun abu a gaban Ubangiji kamar yadda tsohonsa, Manassa ya yi.
20 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, yadda Manasse mahaifinsa ya yi.
“Ku kangararru, masu ɓatan basira, masu kunnen ƙashi, kullum kuna yi wa Ruhu Mai Tsarki tsayayya. Yadda kakanninku suka yi, haka ku ma kuke yi.
To, sai ku cikasa ayyukan kakanninku!
“Tun da yake Manassa, Sarkin Yahuza, ya aikata waɗannan abubuwa masu banƙyama, ya kuma aikata mugayen abubuwa fiye da dukan abin da Amoriyawa, waɗanda suka riga shi, suka aikata, ya kuma sa mutanen Yahuza su yi zunubi saboda gumakansa,
Ga shi, ku kuma da kuke 'ya'yan mugayen mutanen nan, ku da kuke a matsayin iyayenku, kuna so ku ƙara sa Ubangiji ya husata da Isra'ilawa.
Ya bi halin tsohonsa duka. Ya bauta wa gumakan da tsohonsa ya bauta wa, ya kuma yi musu sujada.
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji kamar yadda kakanninsa suka yi.
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji kamar yadda dukan kakanninsa suka yi.
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji kamar yadda tsohonsa ya yi.
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji kamar yadda Yehoyakim ya yi.