2 Sarakuna 21:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ya aikata mugun abu a gaban Ubangiji, gama ya aikata abubuwa masu banƙyama waɗanda al'umman da Ubangiji ya kora a gaban jama'ar Isra'ila suka aikata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, ya bi munanan al’adun al’umman da Ubangiji ya kora a gaban Isra’ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |