2 Sarakuna 21:19 - Littafi Mai Tsarki19 Amon yana da shekara ashirin da biyu sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki shekara biyu a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Meshullemet, 'yar Haruz na Yotba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Amon yana da shekara ashirin da biyu sa’ad da ya zama sarki, ya yi mulki shekara biyu a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Meshullemet ’yar Haruz; ita mutuniyar Yotba ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |