2 Sarakuna 21:18 - Littafi Mai Tsarki18 Manassa ya mutu, aka binne shi a lambun gidansa a gonar Uzza. Ɗansa Amon ya gāji gadon sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Manasse ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi a lambun fadansa, lambun Uzza. Sai Amon ɗansa ya gāje shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |