2 Sarakuna 20:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sarki Hezekiya kuwa ya fahimci za a yi zaman lafiya da salama a zamaninsa, don haka ya amsa ya ce, “Jawabin da ka kawo mini daga wurin Ubangiji yana da kyau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Hezekiya ya ce, “Maganar Ubangiji da ka faɗa ta yi kyau.” Gama ya yi tunani cewa, “Ai, ba ni da damuwa, tun da yake za a yi zaman lafiya da salama a kwanakina.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |