2 Sarakuna 2:17 - Littafi Mai Tsarki17 Amma suka matsa masa har suka i masa, sai ya yardar musu su tafi. Su kuwa suka tafi su hamsin. Suka yi ta neman Iliya, har kwana uku, amma ba su same shi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Amma suka matsa masa har ya ji ba ya iya hana su. Saboda haka ya ce, “Ku aike su.” Sai suka aiki mutane hamsin, suka yi ta nema har kwana uku amma ba su same Iliya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |