2 Sarakuna 2:15 - Littafi Mai Tsarki15 Sa'ad da annabawa hamsin da suke Yariko suka ga ya haye ya nufo su, sai suka ce, “Ai, ruhun Iliya yana kan Elisha.” Sai suka tafi su tarye shi, suka rusuna har ƙasa a gabansa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ƙungiyar annabawa daga Yeriko, waɗanda suke kallo, suka ce, “Ruhun Iliya yana a kan Elisha.” Sai suka je su tarye shi, suka rusuna har ƙasa a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |