2 Sarakuna 19:9 - Littafi Mai Tsarki9 Da sarki ya ji labari Tirhaka, Sarkin Habasha, ya fito don ya yi yaƙi da shi, sai ya sāke aikar manzanni wurin Hezekiya, ya ce, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 To, Sennakerib ya sami labari cewa Tirhaka, mutumin Kush sarkin Masar, yana zuwa masa da yaƙi. Saboda haka ya sāke aika manzanni zuwa wurin Hezekiya cewa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |