2 Sarakuna 19:8 - Littafi Mai Tsarki8 Rabshake kuwa ya koma, ya tarar Sarkin Assuriya yana yaƙi da Libna, gama ya ji labari sarki ya riga ya bar Lakish. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Da sarkin yaƙin ya ji cewa sarkin Assuriya ya bar Lakish, sai ya janye, ya kuma iske sarkin yana yaƙi da Libna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |