2 Sarakuna 19:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai ya aiki Eliyakim wakilin gidan sarki, da Shebna magatakarda, da manyan firistoci, saye da tufafin makoki zuwa wurin annabi Ishaya, ɗan Amoz, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya aiki Eliyakim sarkin fada, Shebna marubuci da shugabannin firistoci, dukansu sanye da tufafin makoki, zuwa wurin annabi Ishaya ɗan Amoz. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |