2 Sarakuna 19:19 - Littafi Mai Tsarki19 Yanzu ya Ubangiji Allahnmu, ina roƙonka ka cece mu daga hannunsa domin dukan mulkokin duniya su sani kai kaɗai ne Allah, ya Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 To, ya Ubangiji Allahnmu, ka cece mu daga hannunsa, don dukan mulkokin duniya su san cewa kai kaɗai, ya Ubangiji ne Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |