2 Sarakuna 19:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ka kasa kunne, ya Ubangiji, ka yi. Ka buɗe idanunka, ya Ubangiji, ka gani, ka kuma ji irin maganar Sennakerib wadda ya aiko don a yi wa Allah mai rai ba'a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ka kasa kunne, ya Ubangiji, ka ji; ka buɗe idanunka ya Ubangiji ka gani; ka saurari kalmomin da Sennakerib ya aiko don yă yi wa Allah mai rai ba’a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |