2 Sarakuna 19:12 - Littafi Mai Tsarki12 Allolin al'ummai sun cece su ne? Wato al'umman da kakannina suka hallaka, wato Gozan, da Haran, da Rezef, da mutanen Eden da suke Telassar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Allolin al’umman da kakannina suka hallaka, sun cece su ne, allolin Gozan, da na Haran, da na Rezef, da kuma na mutane Eden da suke a Tel Assar? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |