2 Sarakuna 18:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ya manne wa Ubangiji, bai bar binsa ba, ya kuma kiyaye umarnan da Ubangiji ya ba Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ya manne wa Ubangiji, bai fasa binsa ba; ya yi biyayya da dokokin da Ubangiji ya ba wa Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |