2 Sarakuna 18:2 - Littafi Mai Tsarki2 Yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarautar. Ya yi mulki shekara ashirin da tara a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Abi, 'yar Zakariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Yana da shekara ashirin da biyar da ya zama sarki, ya kuma yi mulki shekara ashirin da tara a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Abiya ’yar Zakariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |