2 Sarakuna 17:8 - Littafi Mai Tsarki8 Suka bi al'adun al'ummai waɗanda Ubangiji ya kora a gabansu, da al'adun da sarakunan Isra'ila suka kawo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 suka kuma bi gurbin al’umman da Ubangiji ya kora a gabansu, da kuma ayyukan da sarakuna Isra’ila suka gabatar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |