2 Sarakuna 17:36 - Littafi Mai Tsarki36 Amma su yi tsoron Ubangiji, wanda ya fisshe su daga ƙasar Masar da iko mai girma da ƙarfi, shi za su yi wa sujada, shi kuma za su miƙa wa hadayu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Amma Ubangiji wanda ya fito da ku daga Masar da iko mai girma da hannu mai ƙarfi, shi ne za ku yi masa sujada. Gare shi za ku durƙusa ku kuma miƙa masa hadayu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |