2 Sarakuna 17:32 - Littafi Mai Tsarki32 Su ma suka yi tsoron Ubangiji, suka sa mutane iri dabam dabam su zama firistocin wuraren tsafinsu na kan tuddai. Firistocin nan suka miƙa hadayu dominsu a ɗakunan tsafinsu na kan tuddai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Sun yi wa Ubangiji sujada, amma kuma suka zaɓi mutanensu su yi musu hidima a matsayin firistoci a masujadan da suke kan tuddai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |