2 Sarakuna 17:17 - Littafi Mai Tsarki17 Suka yi hadaya ta ƙonawa da 'ya'yansu mata da maza. Suka yi duba, suka yi sihiri, suka duƙufa ga aikata mugunta a gaban Ubangiji, suka sa shi ya yi fushi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Suka miƙa ’ya’yansu maza da mata hadaya ta wuta. Suka yi duba, suka yi sihiri suka kuma ba da kansu ga mugunta a gaban Ubangiji; suka sa ya yi fushi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |