2 Sarakuna 17:14 - Littafi Mai Tsarki14 Duk da haka suka ƙi kasa kunne, suka taurare zuciyarsu kamar yadda kakanninsu suka yi, waɗanda ba su yi imani da Ubangiji Allahnsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Amma ba su saurare ni ba don sun kangare kamar kakanninsu, waɗanda ba su amince da Ubangiji Allahnsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |