2 Sarakuna 16:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sa'an nan ya miƙa hadayarsa ta ƙonawa, da hadayarsa ta gari, da hadayarsa ta sha, ya yayyafa jinin hadayarsa ta salama a bisa bagaden. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ya miƙa hadayarsa ta ƙonawa da ta hatsi, ya zuba hadayarsa ta sha, ya kuma yayyafa jinin hadayunsa ta zumunci a bisa bagaden. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |