2 Sarakuna 15:8 - Littafi Mai Tsarki8 A shekara ta talatin da takwas ta sarautar Azariya Sarkin Yahuza, Zakariya ɗan Yerobowam na biyu, ya ci sarautar Isra'ila a Samariya wata shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 A shekara ta talatin da takwas ta mulkin Azariya sarkin Yahuda, Zakariya ɗan Yerobowam ya zama sarkin Isra’ila a Samariya, ya kuma yi mulki wata shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |