2 Sarakuna 15:4 - Littafi Mai Tsarki4 Duk da haka ba a kawar da wuraren tsafi na kan tuddai ba. Mutane suka yi ta miƙa hadayu da ƙona turare a wuraren tsafi na kan tuddai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Amma bai kawar da masujadan kan tudu ba; mutane kuwa suka yi ta yin hadaya da ƙona turare a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |