2 Sarakuna 15:38 - Littafi Mai Tsarki38 Yotam ya rasu, aka binne shi a makabartar kakanninsa a birnin kakansa Dawuda. Sai Ahaz ɗansa ya gaji sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Yotam ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi tare da su a Birnin Dawuda, birnin mahaifinsa. Ahaz ɗansa kuma ya gāje shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |