2 Sarakuna 15:32 - Littafi Mai Tsarki32 A shekara ta biyu ta sarautar Feka ɗan Remaliya Sarkin Isra'ila, Yotam ɗan Azariya Sarkin Yahuza, ya ci sarauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 A shekara ta biyu ta mulkin Feka ɗan Remaliya sarkin Isra’ila, Yotam ɗan Uzziya sarkin Yahuda ya fara mulki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |