2 Sarakuna 15:28 - Littafi Mai Tsarki28 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. Bai rabu da zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. Bai kauce wa zunuban Yerobowam ɗan Nebat, wanda ya sa Isra’ila ta yi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |