2 Sarakuna 15:14 - Littafi Mai Tsarki14 Menahem ɗan Gadi daga Tirza ya zo Samariya ya bugi Shallum ɗan Yabesh a Samariya, ya kashe shi, ya hau gadon sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Sa’an nan Menahem ɗan Gadi ya gangara daga Tirza ya haura zuwa Samariya. Ya tasam wa Shallum ɗan Yabesh a Samariya, ya kashe shi, ya kuma gāje shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |