2 Sarakuna 14:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji, amma bai kai kamar kakansa Dawuda ba. Ya yi kamar yadda tsohonsa, Yowash ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji, sai dai ba kamar kakansa Dawuda ba. A kome dai ya bi gurbin mahaifinsa Yowash. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |