2 Sarakuna 14:24 - Littafi Mai Tsarki24 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. Bai rabu da dukan zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji bai kuwa kauce wa duk zunuban Yerobowam ɗan Nebat, wanda ya sa Isra’ila ta aikata ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |