2 Sarakuna 14:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sai dukan mutanen Yahuza suka ɗauki Azariya mai shekara goma sha shida, suka sarautar da shi don ya gāji tsohonsa Amaziya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Sa’an nan dukan mutanen Yahuda suka ɗauki Azariya, wanda yake ɗan shekaru goma sha shida da haihuwa, suka naɗa shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |