2 Sarakuna 14:2 - Littafi Mai Tsarki2 Yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki shekara ashirin da tara a Urushalima. Sunan tsohuwarsa kuwa Yehowaddin ta Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya zama sarki yana da shekaru ashirin da biyar, ya kuma yi mulki a Urushalima shekaru ashirin da tara. Sunan mahaifiyarsa Yehoyaddin, mutuniyar Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |