2 Sarakuna 14:16 - Littafi Mai Tsarki16 Yehowash ya mutu, aka binne shi a Samariya a makabartar sarakunan Isra'ila, Ɗansa Yerobowam na biyu ya gāji sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ya huta da kakanninsa aka kuma binne shi a Samariya tare da sarakunan Isra’ila. Yerobowam ɗansa, ya kuma gāje shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |