2 Sarakuna 13:8 - Littafi Mai Tsarki8 Sauran ayyukan Yehowahaz da dukan abin da ya yi, da ƙarfinsa, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Game da sauran ayyukan mulkin Yehoyahaz, dukan abubuwan da ya yi da kuma nasarorinsa, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |