2 Sarakuna 13:5 - Littafi Mai Tsarki5 Saboda haka Ubangiji ya ba jama'ar Isra'ila maceci, suka kuwa kuɓuta daga ƙangin Suriyawa, suka zauna a gidajensu lafiya kamar dā. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai Ubangiji ya tā da mai ceto wa Isra’ila, suka kuma kuɓuta daga ikon Aram. Ta haka Isra’ilawa suka yi zama a gidajensu yadda suka yi a dā. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |