2 Sarakuna 13:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai Yehowahaz ya roƙi Ubangiji, Ubangiji kuwa ya ji shi, gama ya ga wahalar da Isra'ilawa suke ciki, wato yadda Sarkin Suriya yake musguna musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Sai Yehoyahaz ya nemi tagomashin Ubangiji, Ubangiji kuwa ya saurare shi, domin ya gan irin matsin da sarkin Aram yake yi wa Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |