2 Sarakuna 13:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ubangiji kuwa ya husata da jama'ar Isra'ila, sai ya dinga ba da su a hannun Hazayel Sarkin Suriya, da hannun Ben-hadad ɗan Hazayel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Saboda haka fushin Ubangiji ya ƙuna a kan Isra’ila, kuma da daɗewa ya sa su a ƙarƙashin ikon Hazayel sarkin Aram da Ben-Hadad ɗansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |