2 Sarakuna 13:13 - Littafi Mai Tsarki13 Yehowash kuwa ya mutu, aka binne shi a Samariya, inda ake binne sarakunan Isra'ila, sai Yerobowam na biyu ya gāji gadon sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Yowash ya huta da kakanninsa, Yerobowam kuwa ya gāje shi. Aka binne Yehowash a Samariya tare da sarakunan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |