2 Sarakuna 13:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. Bai rabu da dukan zunubin Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa jama'ar Isra'ila su yi zunubi. Ya bi halin Yerobowam ɗan Nebat. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, bai juya ga barin zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa Isra’ila ta aikata, ya ci gaba da yinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |