2 Sarakuna 12:3 - Littafi Mai Tsarki3 Duk da haka ba a kawar da wuraren yin tsafi a tuddai ba, mutane suka ci gaba da miƙa hadayu da ƙona turare a kan tuddan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Amma fa ba a kawar da masujadan kan tuddai ba; mutane suka ci gaba da miƙa hadayu da kuma ƙona turare a kan tuddai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |