2 Sarakuna 12:1 - Littafi Mai Tsarki1 A shekara ta bakwai ta sarautar Yehu, Yowash ya ci sarautar. Ya yi shekara arba'in yana sarauta a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Zibiya ta Biyer-sheba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 A shekara ta bakwai ta Yehu, Yowash ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima na tsawon shekaru arba’in. Sunan mahaifiyarsa Zibiya ce; daga Beyersheba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |