2 Sarakuna 11:17 - Littafi Mai Tsarki17 Yehoyada kuwa ya yi alkawari tsakanin Ubangiji, da sarki, da jama'a, yadda za su zama jama'ar Ubangiji. Ya kuma yi alkawari tsakanin sarki da jama'a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Sa’an nan Yehohiyada ya yi alkawari tsakanin Ubangiji da sarki da kuma mutane cewa za su zama mutanen Ubangiji. Ya kuma yi alkawari tsakanin sarki da mutane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |