2 Sarakuna 11:11 - Littafi Mai Tsarki11 Matsara suka tsaya, kowa da makaminsa a hannu, daga wajen kudu na Haikalin zuwa wajen arewa. Suka kewaye bagade da Haikali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Matsaran kuma kowa da makaminsa a hannu, suka tsaya kewaye da sarki, kusa da bagade da kuma haikali, daga gefen kudu zuwa gefen arewa na haikalin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |