36 Yehu ya yi mulkin Isra'ila a Samariya shekara ashirin da takwas.
36 Yehu ya yi sarautar Isra’ila a Samariya shekara ashirin da takwas.
Yehu kuwa ya rasu, aka binne shi a Samariya. Yehowahaz ɗansa ya gaji sarautarsa.
Sa'ad da Ataliya, uwar Ahaziya, ta ga ɗanta ya rasu, sai ta tashi ta hallaka dukan 'ya'yan sarauta.