2 Sarakuna 10:29 - Littafi Mai Tsarki29 Amma bai rabu da zunubin Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa Isra'ila su yi zunubi. Siffofin maruƙa biyu suna nan a Betel da Dan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Duk da haka, bai rabu da zunuban Yerobowam ɗan Nebat, wanda ya sa Isra’ila ta aikata ba, wato, yin sujada ga siffofin maruƙa na zinariya a Betel da kuma Dan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |