2 Sarakuna 10:26 - Littafi Mai Tsarki26 Suka fitar da gumakan da suke cikin haikalin Ba'al, suka ƙone su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 suka fitar da dutsen tsafi daga haikalin Ba’al, suka kuma ƙone shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sa'an nan sarki Yosiya ya umarci Hilkiya, babban firist, da firistoci masu daraja ta biyu, da masu tsaron ƙofa, su fitar da tasoshin da aka yi wa Ba'al, da Ashtoret, da dukan taurarin sama, daga cikin Haikalin Ubangiji. Sai ya ƙone su a bayan Urushalima a saurar Kidron, sa'an nan ya kwashe tokarsu zuwa Betel.