2 Sarakuna 10:17 - Littafi Mai Tsarki17 Da suka isa Samariya, sai ya kashe duk wanda ya ragu na gidan Ahab a Samariya. Ya share mutanen gidan Ahab kaf kamar yadda Ubangiji ya faɗa ta bakin annabi Iliya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Da Yehu ya isa Samariya, sai ya karkashe dukan sauran iyalin Ahab, ya hallaka su, bisa ga maganar da Ubangiji ya faɗa ta bakin Iliya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |