2 Sarakuna 10:11 - Littafi Mai Tsarki11 Haka kuwa Yehu ya karkashe waɗanda suka ragu na gidan Ahab a Yezreyel, wato dukan manyan mutanensa, da abokansa, da firistocinsa. Bai rage masa ko guda ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Saboda haka Yehu ya kashe duk waɗanda suka rage na iyalin Ahab a Yezireyel, tare da dukan fadawansa da aminansa da firistocinsa, ba a bar masa kowa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |