2 Samaʼila 9:13 - Littafi Mai Tsarki13 Mefiboshet kuwa ya zauna a Urushalima ya riƙa cin abinci a teburin sarki kullum. Dukan ƙafafunsa kuwa sun naƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Mefiboshet ya zauna a Urushalima, gama kullum yana ci a teburin sarki, shi kuwa gurgu ne a dukan ƙafafu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |