2 Samaʼila 9:1 - Littafi Mai Tsarki1 Dawuda ya yi tambaya, ko akwai wani da ya ragu daga gidan Saul, wanda zai nuna wa alheri saboda Jonatan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Wata rana Dawuda ya yi tambaya ya ce, “Akwai wani har yanzu da ya rage a gidan Shawulu wanda zan nuna masa alheri saboda Yonatan?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |